Use APKPure App
Get koyon waka cikin waya da compu old version APK for Android
darusan masu yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka
aplikasi koyon waka ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci 'ingin aplikasi na koyon waka munyi bersinar cikin yaren hausa, idan wakoki na soyayya ka ke son koya, zaka iya su. idan wakoki na siyasa kake son yi duk zak iya, manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau, akwai app masu yawa wanda zasu taimaka chart wajen yin rakaman cikin wayarka ko computer taka
* aplikasi muhimmacin
* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,
* idan kana so yadda zaka zama kamar su hamisu breaker ko wakar nanaye kake sonyi zata taimkeka wajen yi
* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu music nasu yana bada wuta sosai
* muna putra matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan app
* idan koyan hada sauti kake sonyi wannan manhajar munyi bersinar don kai
> muna shirin jaruman mako> Jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa, jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin, sami dunban matasa daga kasar libya, niger nigeria har uwa uba nigeria.
> zamu taimakeka mempromosikan na muzik naka don mutane su sanka sosai, ciki jihohi har kasashe, kama mutanen kano, gombe.
kuma mun sa maka Instagram a cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,
akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi di kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu a cikin wata shafi mai suna chat.
akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,
di kana akwai wanni abu daya shige maka duhu ka tuntube mu boleh wannan E-mel: [email protected]
Last updated on Oct 6, 2020
chat da abubuwa da dama
Dimuat naik oleh
كمال ترابين
Memerlukan Android
Android 4.2+
Category
Laporkan
koyon waka cikin waya da compu
3.12.0.11 by Brave squad studio*
Oct 6, 2020