We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
koyon waka cikin waya da compu biểu tượng

3.12.0.11 by Brave squad studio*


Oct 6, 2020

Giới thiệu về koyon waka cikin waya da compu

darusan masu yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka

koyon waka app ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci 'wanna app na koyon waka munyi shine cikin yaren hausa, idan wakoki nabeanayya ka ke son koya, zaka iya su. idan wakoki na siyasa kake son yi duk zak iya, manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau, akwai app masu yawa wanda zasu taimaka maka wajen âm ghi cikin wayarka ko máy tính taka

* ứng dụng muhimmacin

* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,

* idan kana so yadda zaka zama kamar su hamisu breaker ko wakar nanaye kake sonyi zata taimkeka wajen yi

* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu music nasu yana bada wuta sosai

* muna son matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan app

* idan koyan hada sauti kake sonyi wannan manhajar munyi shine don kai

> muna shirin jaruman mako> Jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa, jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin, sami dunban matasa daga kasar libya, niger nigeria har uwa uba nigeria.

> zamu taimakeka quảng bá âm nhạc naka don mutane su sanka sosai, ciki jihohi har kasashe, kama mutanen kano, gombe.

kuma mun sa maka Instagram a cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,

akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi trong kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu a cikin wata shafi mai suna trò chuyện.

akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,

in kana akwai wanni abu daya shige maka duhu ka tuntube mu bisa wannan Email: [email protected]

Có gì mới trong phiên bản mới nhất 3.12.0.11

Last updated on Oct 6, 2020

chat da abubuwa da dama

Đang tải bản dịch ...

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

Yêu cầu cập nhật koyon waka cikin waya da compu 3.12.0.11

Được tải lên bởi

كمال ترابين

Yêu cầu Android

Android 4.2+

Hiển thị nhiều hơn

koyon waka cikin waya da compu Ảnh chụp màn hình

Ngôn ngữ
Đăng ký APKPure
Hãy là người đầu tiên có quyền truy cập vào bản phát hành, tin tức và hướng dẫn sớm của các trò chơi và ứng dụng Android tốt nhất.
Không, cám ơn
Đăng ký
Đăng ký thành công!
Bây giờ bạn đã đăng ký APKPure.
Đăng ký APKPure
Hãy là người đầu tiên có quyền truy cập vào bản phát hành, tin tức và hướng dẫn sớm của các trò chơi và ứng dụng Android tốt nhất.
Không, cám ơn
Đăng ký
Thành công!
Bây giờ bạn đã đăng ký nhận bản tin của chúng tôi.