Use APKPure App
Get Hukuncin Saduwa Da Mai Haila old version APK for Android
Shin Zan Iya Saduwa Da Macen Da Take Haila
Da sunan Allah Mai yawan rahama mai yawan jinkai, tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyan halittar Allah Annabin tsira Annabi Muhammad, da Iyalan shi da Sahabban shi baki daya.
Muhimmanci: yana da matukar muhimmanci sanin hukunce hukunce jinin al'ada, muhimancin bawai ya tsaya ga mata bane kadai a'a harda maza, domin abubuwa da yawa na ibada da na zamantakewa suna da alaka da jinin al'ada, misali mai jinin al 'ada bata sallah ko azumi ko dawafi, wannan bangaran ibada kenan amma ta bangaren zamantakewa mai jinin al'ada ba'a sakinta ba kuma a saduwa da ita, sannan ga yadda Allah ya sanya idda da jinin al'ada, ta yadda idan aka saki foelie sai ta ga tsarki uku (al'ada uku) kafin akace ta kammala idda sannan ai maganar sabon aure, to idan tana al'ada bayan kowadanne watanni shida kenan sai bayan shekara daya da rabi za'a fara magana aure, shi yasa muka ce sanin hukunce hukuncen wannan jinni ba wai ya rataya ga mata bane kadai har da maza.
* Jima'i Da foelie mai haila
* Shin zan iya saduwa da foelie me haila
* Hukuncin saduwa da macen da take haila
* Menene Jinin Haila
Menene Jinin Al'ada: Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daka gaban macan da a al'dance zata iya daukar ciki ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba.
Wannan shi ake nufii da jinin al'ada, da akace 'jinine da yake fita da kansa' kenan idan ya zamana ba da kansa ya fitaba kamar ace cinnaka ya cije ta een gaba ko kunama sai jinni ya balle mata to wannan bai zama jinin al 'Adaba.
Da akace 'Ta gaba' kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki' kenan idan ya fita daga wacce a al'adance ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma to wannan shima bai zama jinin al'adaba.
Amma da aka ce 'Ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba' kenan idan ya wuce kwanaki sha-biyar naar bai zama kuma jinin al'adaba.
Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin al'adaba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansuba za su yi sallah domin jinin ciwone sai a nemi magani, allah ya sawwake.
Kada ku manta kuyi rate na wannan app mungode ...
Last updated on Aug 22, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Geüpload door
Ghada Khaled
Android vereist
Android 4.4+
Categorie
Melden
Hukuncin Saduwa Da Mai Haila
6.0.0 by Abrahamjr
Aug 22, 2023