Biyayya Ga Mahaifa Evo


9.2.1 tarafından vvkyo6ooqd@gmail.com
Oct 10, 2024 Eski versiyonlar

Biyayya Ga Mahaifa Evo hakkında

Tasirin Da Kuma Amfanin Biyayya Zuwaga Iyaye

Abdullahi RA yace Na tambayi Manzon Allah TESTERE cewa wan aikine Allah mai girma da daukaka yafi so sai yace Sallah akan lokacinta sai nace sannan me Sai yace Bin Iyaye sai nace sannan me Sai yace Sannan Jihadi don daukaka kalmar Allah. Sannan yace ya fada mun wainnan abubuwan kuma da naso ya karamun da ya karamin.

Abdullahi bin Umar RA yace Yardan Allah'a cikin yardan iyaye kuma fushin Allah yana cikin fushin iyaye Wato wanda iyayensa suka yarda dahi Allah'a zai yarda shi haka ma idan iyayensa suna fushi dashi Allah ma yana fushi dashi.

Bir wani hadisin kuma Abdullahi dan Abbas yace Lallai ni ban san wani aiki wanda yafi kusanci zuwa ga Allah ba fiye da biyayya

ga Mahaifiya Duka hadisan suna cikin Al-Adabul Mufrad.

Allah kasa mu kasance masu farantama Iyayen mu

Ek UYGULAMA Bilgileri

En Son Sürüm

9.2.1

Yükleyen

Isaaquinho Menezes

Gereken Android sürümü

Android 6.0+

Bildir

Uygunsuz olarak işaretle

Daha Fazla Göster

Use APKPure App

Get Biyayya Ga Mahaifa Evo old version APK for Android

İndir

Use APKPure App

Get Biyayya Ga Mahaifa Evo old version APK for Android

İndir

Biyayya Ga Mahaifa Evo Alternatif

Keşfetmek