Use APKPure App
Get SHEIKH AMINA DAURAWA lectures old version APK for Android
Vorträge wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ke Gabatarwa.
Wannan Anwendung yana Dauke da wasu zababun lekcoci daga Scheichs aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa.shine muka ga ya Dace Muyi Anwendung wanda mutane zasu su ein saukake saurara.
Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi Kokari wajen yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da Kuma amfani daga abin da muka saurara.
Bayan Vorträge na Sheikh ibrahim aminu daurawa akwai kudin tarihi kashi na daya da na Biyu von Scheich ibrahim aminu daurawa duk ein cikin Wannan manhaja idan akayi duba.
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure von Scheich ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
na za Kuma ein iya Samun wasu karatuttukan wasu malam irin su Scheichs jafar mahmud adam, Scheich albani zariya, Scheich ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Wasu daga cikin karatuttukan Scheichs jafar da za ein samu idan akayi Adamsdut ein Spiel Store.
Siffatus Salatin nabiyyi Scheichs jafar
Arbauna Hadith Scheich jafar mp3
Bulugul maram Scheichs jafar mp3
Kitab Tauhid Scheichs jafar mp3
Umdatul ahkam
Kitab bei tauhid Hausa
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan Makaranta kamar
kompletter koran offline von Scheich Abdulrahman al-Sudais
schöner koran Rezitation von Scheich Maher almuquiy
kompletter koran offline von shiekh abdolbasit
koran Rezitation von Mishary alfasy mp3 offline und so weiter.
Don allah idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi von Scheich ibrahim aminu daurawa Kayı din sa ga sauran yan uwa musulmai domin Suma su samu su amfana teilen.
kuma kada ein manta a yi Bewertung Kudin tarihi von Scheich ibrahim aminu daurawa.
kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,
TARIHIN SHEIK Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina
shahararren Malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-
Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk Ranar Litinin da Alhamis, ein Unguwar Fagge, kusa da
tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da ilimi ein zauren gidansa,
Bajan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-
Mustapha, daga Unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Ein haife Ni a Ranar 1 ga wata Janairu shekara TA 1969 a cikin garin Kano, ein gida mai lamba 32
Unguwar Kofar Mazugal, ein karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan
Karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 ZUWA 15. Bayan firamare da sakandare, da
na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, ein wajen wadansu Manyan
mashahuran Malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, WASU na ilimi
da fannoninsa daban-daban. Wadannan Manyan Malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani a wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani ein wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani a wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa einem wajensa.
6. Sheikh Auwal Isa ‚Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da Hadithen ein wajensa.
7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir a
wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‚Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga einem wajensa.
9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu ein wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu einem wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh a
wajensa. Wannan Malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi eine wajensa. Allah ya ji
qansa da Rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga einem wajensa. Wannan Malami, ein
wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Gähilijja. Malami ne mai
haquri da juriyar karantarwa.
da dai sauran Malamai daban daban ein Duniya.
Last updated on Nov 7, 2018
new version with new features.
Von hochgeladen
Ayoke Thayè
Erforderliche Android-Version
Android 4.1+
Kategorie
Bericht
SHEIKH AMINA DAURAWA lectures
2.0 by AdamsDUT
Nov 7, 2018