Use APKPure App
Get SHEIKH AMINA DAURAWA lectures old version APK for Android
Lezingen wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ke Gabatarwa.
Wannan toepassing yana DAUKE da Wasu zababun lekcoci daga sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa.shine muka ga ya DACE Muyi toepassing Wanda mutane zasu su saurara een saukake.
Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin Yayi Kokari wajen Yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu IKON ji da Kuma amfani daga ABIN da muka saurara.
Bayan lezingen na Sheikh ibrahim aminu daurawa akwai kudin tarihi kashi na daya da na Biyu door Sheikh ibrahim aminu daurawa duk een cikin Wannan manhaja idan akayi duba.
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 Akan illar harshe, matsalolin aure door Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za Kuma een iya Samun Wasu karatuttukan na Wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sjeik albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir Gombe.
Wasu daga cikin karatuttukan sheikh jafar da za een samu idan akayi zoeken Adamsdut een Play Store.
Siffatus Salatin nabiyyi sheikh jafar
Arbauna Hadith sheikh jafar mp3
Bulugul maram sheikh jafar mp3
Kitab Tauhid sheikh jafar mp3
Umdatul ahkam
Kitab bij Tauhid Hausa
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
volledige Koran offline door sheikh Abdulrahman al-sudais
mooie Koran recitatie door sheikh maher almuquiy
volledige Koran offline door shiekh abdolbasit
Koran recitatie door Mishary alfasy mp3 offline en ga zo maar door.
Don allah idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi door Sheikh ibrahim aminu daurawa om Kayi delen din sa ga sauran yan uwa musulmai domin suma su samu su amfana.
Kuma kada een manta een yi waardering Kudin tarihi door Sheikh ibrahim aminu daurawa.
Kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,
TARIHIN SHEIK Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina
shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-
Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk Ranar Litinin da Alhamis, een unguwar Fagge, Kusa da
tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da Ilimi een zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-
Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Een haife ni een Ranar 1 bis wata Janairu shekara ta 1969 een cikin garin Kano, een gida mai lamba 32
unguwar kofar Mazugal, een karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan
Karami, kuma na haddace shi een lokacin ina da shekara 14 Zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da
na yi, na kuma ci GABA DA Neman Ilimi, domin fadada karatun addini een wajen wadansu Manyan
mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, Wasu na Alqur'ani Zalla, Wasu na Ilimi
da fannoninsa daban-daban. Wadannan Manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) Wanda na yi karatun Alqur'ani een wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani een wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani een wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, Wanda na yi gyaran Tilawa een wajensa.
6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, Wanda na yi lugga da fiqihu da hadith een wajensa.
7. Sheikh Al-Mustafa Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsier een
wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, Wanda na yi hadith da lugga een wajensa.
9. Sheikh Zakari Mai littafi, Wanda na yi lugga da fiqihu een wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, Wanda na yi nahawu da fiqihu een wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara, Wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh een
wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun Ilimi een wajensa. Allah ya ji
qansa da Rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, Wanda na yi fiqihu da lugga een wajensa. Wannan malami, een
wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai
haquri da juriyar karantarwa.
da dai sauran malamai daban daban een Duniya.
Last updated on Nov 7, 2018
new version with new features.
Geüpload door
Ayoke Thayè
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
SHEIKH AMINA DAURAWA lectures
2.0 by AdamsDUT
Nov 7, 2018