Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Ok Saya Setuju Baca Yang Selanjutnya
SHEIKH AMINA DAURAWA lectures  ikon

2.0 by AdamsDUT


Nov 7, 2018

Mengenai SHEIKH AMINA DAURAWA lectures

Kuliah wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ke Gabatarwa.

Wannan permohonan yana dauke da Wasu zababun lekcoci Daga sheikh Aminu ibrahim daurawa Ke gabatarwa.shine awal ga ya Dace muyi permohonan wanda mutane zasu su saurara saukake a.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim Aminu daurawa Domin Yayi kokari wajen Yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa Domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da kuma amfani Daga Abin da awal saurara.

Bayan pensyarah na Sheikh ibrahim Aminu daurawa akwai Kudin dikerjakan kashi na daya da na Biyu oleh Sheikh ibrahim Aminu daurawa duk yang cikin Wannan manhaja idan akayi duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim Aminu daurawa mp3 Akan Illar harshe, matsalolin aure oleh Sheikh ibrahim Aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma yang iya Samun Wasu karatuttukan na Wasu malam irin su sheikh mahmud jafar adam, Syaikh Albani zariya, sheikh ali Isah fantami, Shiekh kabir gombe.

Wasu Daga cikin karatuttukan sheikh jafar da za yang idan samu akayi mencari Adamsdut kedai play.

Siffatus Salatin nabiyyi sheikh jafar

Arbauna Hadith sheikh jafar mp3

maram Bulugul sheikh jafar mp3

Kitab Tauhid sheikh jafar mp3

ahkam Umdatul

Kitab di tauhid Hausa

Akwai karatun alqur'ani na Wasu manyan makaranta kamar

lengkap quran luar talian dengan sheikh abdulrahman al-Sudais

bacaan quran yang indah oleh sheikh maher almuquiy

lengkap quran luar talian dengan Shiekh abdolbasit

bacaan quran oleh mishary alfasy mp3 luar talian dan sebagainya.

Don allah idan har kaji dadin Wannan kundin dikerjakan oleh Sheikh ibrahim Aminu daurawa untuk Kayi berkongsi din sa ga sauran yan Uwa musulmai Domin suma su samu su amfana.

kuma kada yang manta Kedudukan yi Kudin dikerjakan oleh Sheikh ibrahim Aminu daurawa.

Kadan Daga cikin tarihin Sheikh ibrahim Aminu daurawa,

TARIHIN Sheik Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

shahararren malami ne, wanda ake Kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-

Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, yang Fagge unguwar, Kusa da

tsohuwar tashar Kuka. Tsawon shekaru Arba'in, kuma yana karantar da ilimi yang zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar Dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, Daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

An haife ni yang ga ranar 1 Wata Janairu shekara ta 1969, cikin Garin Kano, yang lamba Gida mai 32

unguwar kofar Mazugal, yang karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan

Karami, kuma na haddace shi yang lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da

na yi, na kuma ci GABA da Neman ilimi, Domin fadada karatun addini, yang manyan wajen wadansu

mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, Wasu na Alqur'ani Zalla, Wasu na ilimi

da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, Layin tagwayen Gida, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa wajensa a.

6. Sheikh Auwal Isa 'Yan Tandu, wanda na yi Lugga da fiqihu da hadith wajensa a.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage Layin tagwayen Gida, wanda na yi Lugga da fiqihu da tafsir yang

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin 'Yan Awaki, wanda na yi hadith da Lugga wajensa a.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi Lugga da fiqihu yang wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu wajensa a.

11. Sheikh Usman Gwammaja, Layin Azara, wanda na yi hadith da Lugga da fiqihu da Tarikh yang

wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi wajensa a. Allah ya ji

qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da Lugga wajensa a. Wannan malami, yang

wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul jahiliah. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

da dai sauran malamai Daban Daban yang duniya.

Apa yang baru dalam versi terkini 2.0

Last updated on Nov 7, 2018

new version with new features.

Terjemahan Memuatkan...

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

Minta SHEIKH AMINA DAURAWA lectures  Kemas kini 2.0

Dimuat naik oleh

Ayoke Thayè

Memerlukan Android

Android 4.1+

Available on

Dapatkan SHEIKH AMINA DAURAWA lectures  melalui Google Play

Tunjukkan Lagi

SHEIKH AMINA DAURAWA lectures Tangkapan skrin

Bahasa
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Berjaya berjaya!
Anda kini melanggan APKPure.
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Kejayaan!
Anda kini melanggan surat berita kami.