Use APKPure App
Get Rihla Conackriyya old version APK for Android
Rihla Conackriyya de Cheikh Ibrahim Niass - Arabe & Hausa Traduction
GABATARWA !!!
Conakriyya! Briller sunan da aka fi sanin Wannan kasidar da shi, watakila saboda Yawan fadin sunan Conakry da akayi un cikinta, Shaikhu (RA) ya réveiller yawaicin muhimman abubuwan da suka faru gareshi un cikin tafiyar da yayi ta tsawon kwanaki Sittin Wadda un cikinsu ya shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Sénégal Gambie Mali Guinée da Sirre Leone.
Shaikhu (R.Un) ya Zuba ilimai masu yawa un cikinta kamar yadda ya fadi WASU ni'imomin da Allah Ta'ala yayi masa.
Sau da yawa masoya suna rera Wannan Kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake fils dans bayar da tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta Zuwa harshen hausa saboda dangina hausawa masoya Suyi amfani da ita.
Abubuwan lura !:
1- Shaikhu (R.Un) ya rubuta sunayen yawaicin idan ba MUCE Dukkan garuruwan da ya Ambata un cikin Wannan Kasida ba, kamar yadda ya ga dama, saboda wata hikima Wadda Bamu père ba. Kamar:
"دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"
A maimakon:
"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".
Da sauransu.
2- Kalmomin da suke cikin alama kamar haka "", karin bayani ne domin fahimtar da ma'ana, amma ba su cikin lafazin baitin da ake fassarawa.
3- Shaikhu (R.Un) 1366 bayan de Hijira de yayi Wannan tafiya daga daren karhe na watan Zulhijjah na, Zuwa daren Karshe na watan Rajab na shekarar 1367.
Shaikhu (RA) ya Zo Birnin Kano Nigeria zuwan Farko un watan Rajab un Shekara de cikin ta 1364 BH, domin cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero (RA) un madina, un Shekara de cikin ta 1355 BH na Cewa zai zo garinsa , Mutum Uku suka Bishi bayan tafiyarsa, sune:
(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.Un).
(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon bari nue (R.Un).
(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.Un).
A Farko - Shekara de farkon ta 1366 B.H. wato shekarar da yayi tafiyar da yayi Wannan kasidar un darenta na Karshe, saboda haka a lokacin da yayi wannnan Kasida babu wanda ya san Kaulakha un cikin Mutanen Nigeria sai wadannan Mutanen guda Uku rak.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi
Jumaa: 6 - Sha'aban - 1434 A.H.
Daidai da: 14 - Juin - 2013 apr. J.-C.
Auchi, jihar Edo.
Telechargé par
Reinaldo Gouveia
Nécessite Android
Android 2.0+
Catégories
Use APKPure App
Get Rihla Conackriyya old version APK for Android
Use APKPure App
Get Rihla Conackriyya old version APK for Android