Rihla Conackriyya


1 door Usmaniyya
Sep 28, 2016

Over Rihla Conackriyya

Rihla Conackriyya Van Shaykh Ibrahim Niass - Arabisch & Hausa Translation

GABATARWA !!!

   Conakriyya! Shine sunan da aka fi Sanin Wannan kasidar da shi, watakila saboda Yawan fadin sunan Conakry da akayi een cikinta, Shaikhu (RA) ya wakker yawaicin muhimman abubuwan da suka faru gareshi een cikin tafiyar da Yayi ta tsawon kwanaki Sittin Wadda een cikinsu ya shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gambia Mali Guinea da Sirre Leone.

   Shaikhu (R.A) ya zuba ilimai masu yawa een cikinta kamar yadda ya fadi Wasu ni'imomin da Allah Ta'ala Yayi masa.

   Sau da yawa masoya Suna erfgroepen Wannan kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake zoon in bayar da tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta Zuwa harshen hausa saboda dangina hausawa masoya Suyi amfani da ita.

   Abubuwan Lura !:

1- Shaikhu (R.A) ya rubuta sunayen yawaicin Idan ba MUCE Dukkan garuruwan da ya Ambata een cikin Wannan kasida ba, kamar yadda ya ga dama, saboda wata hikima Wadda Bamu santa ba. Kamar:

                                  "دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"

A maimakon:

"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".

Da sauransu.

2- Kalmomin da suke cikin alama Kamar haka '', karin bayani ne domin fahimtar da ma'ana, Amma ba su cikin lafazin baitin da ake fassarawa.

3- Shaikhu (R.A) Yayi Wannan tafiya daga daren karhe na watan Zulhijjah na shekarar 1366 bayan hijira, Zuwa daren karshe na watan Rajab na shekarar 1367.

    Shaikhu (RA) ya Zo Birnin Kano Nigeria zuwan farko een watan Rajab een cikin shekara ta 1364 BH, Domin Cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi bayero (RA) een madina, een cikin shekara ta 1355 BH na cewa zai Zo garinsa , Mutum Uku suka bishi bayan tafiyarsa, Sune:

(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.A).

(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon blote bari (R.A).

(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.A).

   Een farko - farkon shekara ta 1366 B.H. Wato shekarar da Yayi tafiyar da Yayi Wannan kasidar een darenta na karshe, saboda haka een lokacin da Yayi wannnan kasida baboe Wanda ya san Kaulakha een cikin Mutanen Nigeria sai wadannan Mutanen Guda Uku rak.

                                                                          Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)

                                                                            Sallawi

                                                                        Juma'a: 6 - Sha'aban - 1434 A.H.

                                                                         Daidai da: 14 - Juni - 2013 n.Chr.

                                                                               Auchi, jihar Edo.

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

1

Geüpload door

Reinaldo Gouveia

Android vereist

Android 2.0+

Melden

Rapporteer als ongepast

Meer Info

Use APKPure App

Get Rihla Conackriyya old version APK for Android

Downloaden

Use APKPure App

Get Rihla Conackriyya old version APK for Android

Downloaden

Rihla Conackriyya Alternatief

Krijg meer van Usmaniyya

Ontdekken