Addu'o'i


1.1 by GangareBoy
2019年04月13日

关于Addu'o'i

Nagartatun addu'o'i daga bakin manzon tsira Annabi Muhammadu(SAW)da Al Qur'an

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbatar a gare shi ya kasance yana yawan ambaton Allah da tunawa da Shi a koda yaushe,kuma a duk halin daya samu kansa ciki。

Haka zalika yana koyar da sahabbansa yadda zasu dinga ambaton allah da kasancewa cikin shaukin

tunaninsa。 Mun dan tsakuro muku kadan daga cikin addu'o'in da Annabi ya kanyi a lokutta daban daban。

1-(Allahumma rzuqniḥubbuka,waḥubbamanyanfa`uniḥubbuhu`indak.Allahummama razaqtanimimmauḥibbufaj'alhuquwwatan lifimatuḥibb.Allahummawa ma zawaita`annimimmauḥibbufaj'alhufaraghan lifimatuḥibb)。 “(Tirmidhi)

'Ya Ubangiji ka sada ni da soyayyar ka,da soyayyar sauran mutane da zata amfane ni,Ya Ubangiji ka sanya duk abinda ka azurtani da shi ya zamto zai kafafa mini kusantar ka,Ya Allah duk abinda ka hana ni kuma,Ka mai she shi alkhairi a gare ni。'Tirmizi ya ruwaito

更多应用信息

最新版本

1.1

上传者

ဆာန္ဂွ္ဆာန္မံင္ ဆၢး

系统要求

Android 4.1+

举报

举报不当内容

更多

下载 APKPure App

可在安卓获取Addu'o'i的历史版本

下载

下载 APKPure App

可在安卓获取Addu'o'i的历史版本

下载

Addu'o'i相关应用

GangareBoy 开发者的更多应用

最新发现