Addu'o'i


1.1 tarafından GangareBoy
Apr 13, 2019

Addu'o'i hakkında

Nagartattun addu’o daga bakkal manzonu tsira Annabi Muhammadu (SAW) da Al Kuran’da

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbatar gare shi ya kasance yana yawan ambaton Allah ta tunawa da Shi bir koda yaushe, kuma bir duk halin daya samu kansa ciki.

Haka zalika yana koyar da sahabbansa yadda zasu dinga ambaton Allah da kasancewa cikin shaukin

tunaninsa. Mun dan tsakuro muku kadan daga cikin addu’da Annabi ya kanyi a lokutta daban daban.

1- (Allahumma rzuqni ḥubbuka, wa ḥubba adam yanfa`uni ḥubbuhu `indak. Allahumma ma razaqtani. “(Tirmidhi)

'Ya Ubangiji ka sada ni da soyayyar ka, da soyayyar sauran mutan da zata amfane ni, Ya Ubangiji ka sanya duk abinda ka azurtani da shi ya zamto zai kafafa mini kusantar ka, Ya Allah duk abada ni alkhairi gare ni. 'Tirmizi ya ruwaito

Ek UYGULAMA Bilgileri

En Son Sürüm

1.1

Yükleyen

ဆာန္ဂွ္ဆာန္မံင္ ဆၢး

Gereken Android sürümü

Android 4.1+

Bildir

Uygunsuz olarak işaretle

Daha Fazla Göster

Use APKPure App

Get Addu'o'i old version APK for Android

İndir

Use APKPure App

Get Addu'o'i old version APK for Android

İndir

Addu'o'i Alternatif

GangareBoy geliştiricisinin diğer ürünlerini edinin

Keşfetmek