Addu'o'i


1.1 door GangareBoy
Apr 13, 2019

Over Addu'o'i

Nagartattun addu'o'i daga bakin manzon tsira Annabi Muhammadu (SAW) da Al Qur'an

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbatar a gare shi ya kasance yana yawan ambaton Allah da tunawa da Shi a koda yaushe, kuma a duk halin daya samu kansa ciki.

Haka zalika yana koyar da sahabbansa yadda zasu dinga ambaton Allah da kasancewa cikin shaukin

tunaninsa. Mun dan tsakuro muku kadan daga cikin addu'o'in da Annabi ya kanyi a lokutta daban daban.

1- (Allahumma rzuqni ḥubbuka, wa ḥubba man yanfa`uni ḥubbuhu `indak. Allahumma ma razaqtani mimma uḥibbu faj'alhu quwwatan li fima tuḥibb. Allahumma wa ma zawaita` anni mimma uḥibbu faj'alhu faraghan li fima tuḥibb). "(Tirmidhi)

'Ya Ubangiji ka sada ni da soyayyar ka, da soyayyar sauran mutane da zata amfane ni, Ya Ubangiji ka sanya duk abinda ka azurtani da shi ya zamto zai kafafa mini kusantar ka, Ya Allah duk abinda ka hana ni kuma, Ka mai she shi alkhairi a gare ni. 'Tirmizi ya ruwaito

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

1.1

Geüpload door

ဆာန္ဂွ္ဆာန္မံင္ ဆၢး

Android vereist

Android 4.1+

Melden

Rapporteer als ongepast

Meer Info

Use APKPure App

Get Addu'o'i old version APK for Android

Downloaden

Use APKPure App

Get Addu'o'i old version APK for Android

Downloaden

Addu'o'i Alternatief

Krijg meer van GangareBoy

Ontdekken