Addu'o'i


1.1 oleh GangareBoy
Apr 13, 2019

Tentang Addu'o'i

Nagartattun addu’o’i daga bakin manzon tsira Annabi Muhammadu (SAW) da Al Qur'an

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbatar a gare shi ya kasance yana yawan ambaton Allah da tunawa da Shi a koda yaushe, kuma a duk halin daya samu kansa ciki.

Haka zalika yana koyar da sahabbansa yadda zasu dinga ambaton Allah da kasancewa cikin shaukin

tunaninsa. Mun dan tsakuro muku kadan daga cikin addu'o da Annabi ya kanyi a lokutta daban daban.

1- (Allahumma rzuqni ḥubbuka, wa ḥubba man yanfa`uni ḥubbuhu `indak. Allahumma ma razaqtani mimma uḥibbu faj’alhu quwwatan li fima tuḥibb. Allahumma wa ma zawaita` anni mimma u ḥbib ḥ li li li li li “(Tirmidzi)

'Ya Ubangiji ka sada ni da soyayyar ka, da soyayyar sauran mutane da zata amfane ni, Ya Ubangiji ka sanya duk abinda ka azurtani da shi ya zamto zai kafafa mini kusantar ka, Ya Allah duk abinda ka hana ni kuma, Ka mai dia shi alkhairi a gare ni. 'Tirmizi ya ruwaito

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

1.1

Diunggah oleh

ဆာန္ဂွ္ဆာန္မံင္ ဆၢး

Perlu Android versi

Android 4.1+

Laporkan

Tandai sebagai hal yang tak patut

Tampilkan Selengkapnya

Use APKPure App

Get Addu'o'i old version APK for Android

Unduh

Use APKPure App

Get Addu'o'i old version APK for Android

Unduh

Addu'o'i Alternatif

Mendapatkan lebih banyak dari GangareBoy

Menemukan